aboki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from abokin)
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

àbṑkai → àbōkī

  • Hausa
  • (file)

Noun

Tilo
aboki

Jam'i
abokai or abokunai

Singular
friend

Plural
friends

aboki = m | (feminine) àbōkìyā f

  1. friend - A person you know well and regard with affection and trust. <> mutumin da jininku ya haɗu da shi kuke hulɗar rayuwa tare.
  2. mate, buddy, partner - wanda ake gudanar da wata hulɗa da shi
    1. Abokin ciniki <> Business partner.
    2. Abokin aiki <> coworker / colleague

Synonyms

Related

Google translation of aboki

Friend.

  1. (noun) friend <> aboki, abokiya, aminiya, ƙawa, amini; associate <> aboki, abokiya; comrade <> abokiya, aminiya, aboki, amini; boyfriend <> aboki; relation <> abokiya, aminiya, aboki, amini;