adda

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
adda

Jam'i
adduna

f

Slicing a Pineapple with a Machete - Outside Kabale - Southwestern Uganda
  1. cutlass, machete [1] <> makami faffaɗa mai ƙota da kaifi ɗaya, wanda ake amfani da shi wajen sara ko datsa abubuwa ko girbin hatsi.
    A kowane dare ina riƙe doguwar wuka mai kaifi ko kuma adda, don na sari duk wanda ya tsokane ni.
    Every night I equipped myself with a sharp, long knife or a panga, a machete, to be ready to attack anyone who got in my way. [2]
  2. dungun kuturu.