administration

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
administration

Plural
administrations

  1. tsarin mulki, wakilci, gwamnati, tsari.
    1. No more will there be food shortages as a result of famine, lack of money, or faulty administration. <> Ba za a yi karancin abinci ba kuma domin yunwa, rashin kuɗi, ko kuma wata kasawar gwamnati.
    2. This administration will carry out its objective in two stages. <> Wannan wakilci yana da sassa biyu.
    3. The Roman Empire was the greatest human administration the world had ever seen. <> Daular Roma ita ce tsarin mulki na ’yan Adam da ta fi girma da duniya ta taɓa gani.


Google translation of administration

Gwamnatin, gwamnati.

  1. (noun) gwamnati <> government, administration;