al'amari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
al'amari

Jam'i
al'amura

Singular
affair

Plural
affairs

m

  1. affair, matter, issue, topic, problem <> harka, matsala, zarafi, ko sabga. Abin da ake zance a kansa ko aka mayar da hankali a kai.
  2. business