alƙawari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
alƙawari

Jam'i
alƙawarai or alƙawarori or alkawura

Singular
promise

Plural
promises

m

  1. Zancen tabbatar da niyya da a nan gaba za a aikata abin da aka ce zai yiwu. ambaton nufin yin wani abu ko niyya. <> a pledge, vow, promise - making the intention or making certain to do an action.
    1. And in the heaven is your provision and whatever you are promised. <> Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari. = A cikin sama arzikinku ke fitowa, da duk abin da ake yi maku alkawari. --Qur'an 51:22
    2. Musa ya ɗauki alkawari ya kasa cikawa.