aljani

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
aljani

Jam'i
aljannu or aljannai or aljanu or aljanai

aljani m | aljana = f

  1. jinn - A spirit, lower than the angels, who could appear in animal or human form and influence men <> wata halitta wadda ba mutum ba, kuma ba mala'ika ba; mutum ba ya ganin ta muraran duk da yake tana tare da shi a duniya.
  2. hatsabibin mutum. <> a genie, magician, or some other extraordinary being.
  3. Aljani is another way of spelling aljan.