argue

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Verb

Plain form (yanzu)
argue

3rd-person singular (ana cikin yi)
argues

Past tense (ya wuce)
argued

Past participle (ya wuce)
argued

Present participle (ana cikin yi)
arguing

  1. If you argue with someone, you debate, disagree or talk about your differing ideas or you have an argument with them. <> yi jayayya, yi muhawara, samun gardama ko faɗan baki da wani. yin musu.
    Employees are not allowed to argue about politics at work. <> An hana ma'aikata su rinƙa yin gardama a kan siyasa a lokacin aiki.
    And yet, nobody can argue with the fact that we are all born, like Gough, without clothes. [1] <> Kuma har yanzu babu wanda zai iya yin jayayya kan cewa ba haka aka haife mu ba, kamar Gough, ba tare da sutura ba. [2]
  2. back and forth without much resolution <> yi cacar baki.
  3. confirms <> tabbata
    His words argue that he is a fool <> Maganarsa ta tabbata shi wawa ne.

Synonyms

Related words