around

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
 1. a daidai da, a kusan da, kimanin
  1. Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [1]
   Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [2]

  2. Kimanin shekaru miliyan 500 da su ka wuce.
   around 500 million years ago. --bbchausa_verticals/081

 2. turn around <> juya, waiwayo.
 3. go around <> zagayo/zagaya, kewaye.
  you can listen to absolutely everything going on around you, yet your voice cannot be heard. <> kana jin komai da ake yi a kewaye da kai, amma ba za a iya jin muryarka ba. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead