baho

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
baho

Jam'i
bahuna

m

  1. sink, tub - a container for water to wash things in, usually with a drain. <> haƙa (rijiya) ta ɗakin girki ko ban ɗaki inda ake wanke-wanke da wanke hannu. baho - ƙaton kwano na wanke-wanke da wanka.
  2. busar siriƙi ko ƙusumburwa ko liƙo.
  3. gyauro ko yabaru.
  4. dolon mutum. <> dimwitted person.


Google translation of baho

Bath, tub.

  1. (noun) bath <> baho, wurin wanka;