baƙi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from bak'i)
Jump to: navigation, search

Not to be confused with baki or bakin (mouth, unhooked k)

Noun 1

Tilo
baƙi

Jam'i
baƙaƙe or babbaƙu

Singular
black

Plural
blacks

m

 1. letter of any language's alphabet <> Ɗaya daga cikin haruffan da ake amfani da su wajen rubutun boko ko Larabci.
 2. (idiomatic/karin magana) san baƙi wato sanin yadda ake karatu ko samun ilimi <> know the alphabet, be literate.
  Ta san baƙi sosai <> She reads well (is literate)
 3. the color black

Noun 2

Tilo
baƙo

Jam'i
baƙi

Singular
guest

Plural
guests

 1. The plural form of baƙo; more than one baƙo. <> guests, foreigners, stranger
  Has there reached you the story of the honored guests of Abraham? - <> Shin, lãbãrin Bãƙin Ibrãhĩm, waɗanda aka girmama, ya zo maka? = Shin, labarin baƙin Ibrahim, wadanda aka girmama, ya zo maka? --Qur'an 51:24

Adjective

baƙi = m | baƙa = f

 1. the color black, dark <> launi mai duhu, kishiyar fari.
 2. something bad or evil (examples below) <> abu mara kyau, mugun nufi
  baƙar magana, baƙar aniya, baƙin aljani... <> bad mouthing, evil intention, evil spirit