barber

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
barber

Plural
barbers

Tilo
wanzami

Jam'i
wanzamai

Tilo
mai aski

Jam'i
masu aski or ma'aska

  1. mai aski, wanzami - mai sana'ar yin aski, ko kaciya ko cire beli ko shasshawa ko ƙaho.
  2. barber shop <> shagon aski ko shagon mai aski. Salon = na mata = shagon kwafer.


Google translation of barber

wanzami.

  1. (noun) wanzami <> hairdresser, barber;