bashi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
bashi

Jam'i
basussuka

Singular
debt

Plural
debts

 1. bashi <> loan, debt.
  Bayan ya yi addu’a sosai, ma’aikacin ya tsai da shawarar ƙyale yawancin kuɗin da yake bi bashi.
  After much prayer, the employee decided to forfeit most of the money he felt he was owed. [1]
  Ta yaya za mu nuna hikima a batun karɓan bashi?
  How can we show godly wisdom in regard to amassing debt?
  Ka Biya Basussuka
  Pay Back Debts
  6:12) Luka 11:4 ta nuna cewa waɗannan basussuka zunubai ne.
  6:12) Luke 11:4 identifies these debts as sins. [2]