baza

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. to disperse, spread out, spread, scatter <> watsa abu.
    Ya baza gari a rana.
    Baza labari = watsa labari.

Noun

Tilo
baza

Jam'i
babu (none)

f

  1. gezar ƙasan saƙaƙƙen zane ko gwado ko wani abu.
  2. gezar doki.
  3. tinƙaho da wani.
    Yana rawa da bazar wani. (wato yana taƙama da wani wanda yake ganin zai tsaya masa.)