bbchausa verticals/015 busy

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Contents

#: Why you feel busy all the time (when youre actually not) [1] <> Me ke sa mutum ya ji kamar aiki ya yi masa yawa? [2]

#: Overwhelmed? It can seem like were busier than ever, but thats not quite true, [3] <> Da alamu kamar ayyuka suna yi mana yawa fiye da kowane lokaci, amma ba haka lamarin yake ba a koda yaushe, [4]

#: says Oliver Burkeman, who has been exploring the topic in a new series for BBC Radio 4. [5] <> in ji Oliver Burkeman, wanda ya yi nazari akan wannan batu a shirin rediyo na BBC Radio 4. [6]

#: Few facts about modern life seem more indisputable than how busy everyone seems to be. [7] <> Bayanai game da rayuwa a wannan zamani na nuna irin yadda kusan kowane mutum kan kasance tamkar abubuwa sun yi masa yawa. [8]

#: Across the industrialised world, [9] <> A ƙasashen da suka ci gaba, [10]

#: large numbers of survey respondents [11] <> da dama daga cikin mutanen da aka ji ra'ayoyinsu [12]

#: tell researchers theyre overburdened with work, [13] <> sun shaidawa masu bincike cewa ayyuka suna yi musu yawa [14]

#: at the expense of time with family and friends. [15] <> maimakon lokacin da suke da shi ga iyalai ko kuma abokan su. [16]

#: And its possible that [17] <> Kuma akwai yiwuwar cewa [18]

#: the most overwhelmed people werent even asked how they felt: [19] <> ba'a nemi jin yadda akasarin mutanen da ayyuka kan yi musu yawa suke ji ba. [20]

#: according to one ingenious 2014 study, [21] <> Wani nazari da aka yi a shekarar 2014 ya nuna cewa, [22]

#: one major reason people decline to take part in surveys is[23] <> daya daga cikin muhimmin dalilin da yasa mutane ba sa son bayyana ra'ayoyinsu a binciken jin ra'ayoyin jama'a, shine [24]

#: that they feel too busy. [25] <> suna ganin kamar abubuwa sun yi musu yawa ne. [26]

#: The total amounts of work are pretty much exactly the sameJonathan Gershuny, Oxford University [27] <> Jonathan Gershuny, na jami'ar Oxford na ganin kusan yawan aikin da suke yi dai-dai yake da sauran. [28]

#: You might assume the explanation was straightforward: we feel so much busier these days because weve got so much more to do. But youd be wrong. [29] <> Amma mutanen na iya yin kuskure [30]

#: The total time people are working[31] <> saboda yawan lokutan da suke dauka suna yin aiki [32]

#: whether paid or otherwise[33] <> koda irin aikin da za'a biya su ne ko kuma akasin haka [34]

#: has not increased in Europe or North America in recent decades. [35] <> bai ƙaru ba a nahiyar turai ko kuma arewacin Amurka a cikin shekarun nan. [36]

#: Modern parents who worry [37] <> Iyaye na wannan zamani wadanda suke damuwa [38]

#: theyre spending insufficient time [39] <> cewa basa samun isasshen lokaci [40]

#: with their children spend significantly more of it than those in generations past. [41] <> tare da 'ya'yan su, su kan shafe lokaci mai yawa fiye da iyayen da suka gabata tare da 'ya'yan su. [42]

#: The headline changes over the last 50 years are [43] <> "Irin yadda kanun labarai a jaridu suka sauya cikin shekaru 50 da suka gabata, [44]

#: that women do a whole lot less unpaid work, and a whole lot more paid work, [45] <> sun nuna cewa mata sun fi yin ayyukan wadanda ake biyan su albashi fiye da wadanda ba'a biyansu, [46]

#: and men do quite a bit less paid work, and a whole lot more unpaid work,” [47] <> yayin da maza kuma suka fi yin aikin da ba'a biyansu albashi fiye da aikin da ake biyan su, [48]

#: says Jonathan Gershuny, of the Centre for Time Use Research at Oxford University. [49] <> in ji Jonathan Gershuny na cibiyar nazarin amfani da lokuta dake jami'ar Oxford. [50]

#: Butthe total amounts of work are pretty much exactly the same.” [51] <> "Sai dai yawan aikin kusan iri daya ne." [52]

#: Whats more, the data also shows that the people who say theyre the busiest generally arent. [53] <> Bugu da ƙari, bayanai sun nuna cewa mutanen da suka ce abubuwa suna yi musu yawa, galibinsu babu wasu ayyuka da suka yi musu yawa. [54]

#: Whats going on? [55] <> Ko me ke faruwa? [56]

#: Part of the answer is simple economics. [57] <> Amsar dai kamar yadda masana harkokin tattalin arziki ne ke cewa; [58]

#: As economies grow, [59] <> idan tattalin arziki ya bunƙasa, [60]

#: and the incomes of the better-off have risen over time, time has literally become more valuable: [61] <> kuma kudaden da mafi yawan al'umma ke samu ya ƙaru sannu a hankali, [62]

#: any given hour is worth more, [63] <> hakan na nufin lokacin da mutane ke da shi da basa yin komai zai yi ƙaranci, domin kowace sa'a guda tana da matuƙar muhimmanci. [64]

#: so we experience more pressure to squeeze in more work. [65] <> A don haka sai mutane suka zama a takure wajen neman yin wasu ƙarin ayyuka, [66]

#: But its also a result of the kind of work in which many of us are engaged. [67] <> kuma wannan shine sakamakon irin aikin da akasarin mutane ke yi. [68]

#: In former eras, dominated by farming or manufacturing, [69] <> A shekarun baya lokacin harkar noma ko kuma masana'antu suka mamaye komai da komai, [70]

#: labour could certainly be physically punishingbut it obeyed certain limits. [71] <> ayyukan da ake amfani da ƙarfi suna da wahala. [72]

#: You cant harvest the crops before theyre ready; [73] <> Babu yadda za'a ce mutum zai yi girbi ba tare da amfanin gona ya gama yi ba, [74]

#: you cant make more physical products than the available material allows. [75] <> babu yadda zaka samu wasu kayayyaki na amfani ba tare da an samar da kayan da za'a sarrafa kayayyakin ba. [76]

#: But in the era of what management consultant Peter Drucker calledknowledge work”, thats changed. [77] <> Sai dai lokacin ya wuce da ake kira "aiki da ilimi" in ji Peter Drucker. [78]

#: We live in aninfinite world”, says Tony Crabbe, author of the book Busy: How to Thrive in a World of Too Much. [79] <> Tony Crabbe, wanda ya wallafa littafi mai suna the book Busy: How to Thrive in a World of Too Much. [80]

#: There are always more incoming emails, [81] <> Ya ce ana samun ƙarin sakonnin emails [82]

#: more meetings, [83] <> da ƙarin tarurruka [84]

#: more things to read, [85] <> da kuma abubuwan da ya kamata a karanta [86]

#: more ideas to follow up[87] <> tare da shawarwari da kan biyo baya- [88]

#: and digital mobile technology means you can easily crank through a few more to-do list items at home, or on holiday, or at the gym. [89] <> Kuma irin tsarin fasahar wayoyin tafi da gidanka ya bada damar duba yadda zaka tsara abubuwan da kake son yi a gida ko kuma a lokacin hutu ko kuma a wurin motsa jiki. [90]

#: The result, inevitably, is feeling overwhelmed: were each finite human beings, with finite energy and abilities, attempting to get through an infinite amount. [91] <> Sakamakon hakan shine sai ka ji kamar abubuwa sun yi maka yawa, domin hali irin na dan adam. [92]

#: We feel a social pressure todo it all”, at work and at home, but thats not just really difficult; its a mathematical impossibility.The ironic consequence of thebusy feelingis that we handle our to-do lists less well than if we werent so rushed. With that kind of time pressure weighing us down, its hardly surprising that we live with one eye on the clock. [93] <> Saboda irin matsin lambar dake taka mana burki, ba abun mamaki ba ne yadda muke rayuwa idon mu daya na duba agogo a kowane lokaci. [94]

#: But psychological research [95] <> Sai dai wani bincike na halayyar dan adam [96]

#: demonstrates that this kind of time-awareness actually leads to worse performance (not to mention reduced levels of compassion). [97] <> ya nuna cewa la'akari da lokaci kan haifar da mummunar sakamakon na aikin da mutum ke yi. [98]

#: So the ironic consequence of thebusy feelingis that we handle our to-do lists less well than if we werent so rushed. [99] <> N/A [100]

#: The economist Sendhil Mullainathan and the behavioural scientist Eldar Shafir [101] <> Masana tattalin arziki irin su Sendhil Mullainathan da kuma masana kimiyyar halayyar da adam Eldar Shafir [102]

#: describe this as a problem ofcognitive bandwidth”: feelings of scarcity, whether money or time, prey on the mind, thereby impairing decision-making. [103] <> sun bayyana irin wannan yanayi a matsayin matsala da kan janyo cikas wajen yanke shawara. [104]

#: When youre busy, [105] <> A duk lokacin da al'amura suka yi maka yawa, [106]

#: youre more likely to make poor time-management choicestaking on commitments you cant handle, or prioritising trifling tasks over crucial ones. [107] <> akwai yiwuwar mutum ba zai iya takaita amfani da lokacin ka ba kamar yadda ake bukata. [108]

#: A vicious spiral kicks in: your feelings of busyness leave you even busier than before. [109] <> Mutum ya ji kamar aiki ya yi masa yawa, wata hanya ce ta nuna matsayin sa [110]

#: To see how absurd it is to value sheer activity in this manner, [111] <> Domin ganin yadda abubuwan da basu dace ba, [112]

#: consider a story told by the behavioural economist Dan Ariely, about a locksmith he once met. [113] <> ka duba labarin da wasu masana irin su Dan Ariely ya bayar game wani mai gyara makulli da suka taba haduwa. [114]

#: Early in his career, the locksmithwas just not that good at it: it would take him a really long time to open the door, and he would often break the lock,” Ariely says. [115] <> A farkon rayuwar sa mutumin bai ƙware ba wajen aikin gyara mukulli idan ya kan dauki dogon lokaci kafin ya iya bude ƙofa har a wasu lokutan ma ya kan karya makullin in ji Ariely. [116]

#: Still, people were happy to pay his fee and throw in a tip. [117] <> Amma duk da haka, mutane na farin ciki su biya bayan ya yi musu aiki har ma da yi masa ihsani. [118]

#: As he got better and faster, [119] <> Sannu a hankali sai ya ƙware, [120]

#: though, they complained about the fee, and stopped tipping. [121] <> koda yake sun yi ta ƙorafi game yawan kudin da ya ke caji har suka daina yi masa ihsani. [122]

#: Youd think they would value regaining access to their house [123] <> Zaka za ci cewa wadannan mutanen za su fi farin cikin idan yana bude musu gida [124]

#: or car more swiftly. [125] <> ko kuma motar su cikin gaggawa, [126]

#: But what they really wanted was to see the locksmith putting in the time and efforteven if it meant a longer wait. [127] <> amma abun da suke so shine mai gyara makullin ya riƙa amfani da lokacin sa koda kuwa zai dauki dogon lokaci suna jira ya kammala aikin sa. [128]

#: Too often, we take a similar attitude [129] <> Galibi mu kan dauki irin wannan halayya [130]

#: not only to other people, [131] <> ba wai kawai na wasu mutane ba [132]

#: but ourselves: [133] <> har da halayyar mu [134]

#: we measure our worth not by the results we achieve, but by how much of our time we spend doing. We live frenetic lives, at least in part, because it makes us feel good about ourselves. To put it mildly, this makes no sense. Perhaps wed pause long enough to realise thatif we werent so damn busy. [135] <> inda ba mu cika damuwa da samun sakamako mai kyau ba, har ma saboda tsawon lokacin da muka dauka muna yin wani abu. [136]