bbchausa verticals/041 robot sex

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Contents

#: Would sex with a robot be infidelity? [1] <> Ko me ya sa mutane ke jima'i da 'yar tsana? [2]

#: Westworld [3] <> Wani Fim mai taken 'Westworld' wato yammacin Turai, [4]

#: raises questions about the future of our increasingly digitised sex livesand more, [5] <> ya nemi sani dangane da irin yadda rayuwar jima'i za ta kasance a nan gaba musamman bisa la'akari da yadda fasahar kimiyya take kara bunkasa a kullum. [6]

#: writes Brandon Ambrosino. [7] <> Hakan ne ma ya sanya Brandon Ambrosino ya rubuta wannan kasida. [8]

#: Imagine youre rich enough to spend $40,000 [9] <> Misali ace kai attajiri ne wanda zai iya kashe tsabar kudi har $40,000 [10]

#: to visit a town for a day where rules dont matter. [11] <> domin ya ziyarci garin da babu doka da oda, rana daya. [12]

#: You can be whomever you want. [13] <> Ka ga ke nan za ka iya aikata duk irin ta'asar da kake son aikatawa. [14]

#: You can kill whomever you want. [15] <> Za ka iya yin kisan kai. [16]

#: You can rape whomever you want. [17] <> Za ka iya yin fyade. [18]

#: You can force every single person you encounter to honour your every sadistic whim. [19] <> Sannan za ka iya huce haushinka a kan duk mutumin da ka ga dama. [20]

#: There are no consequences for your actions in this town. [21] <> Koma me ka yi a irin wannan gari, babu laifi domin babu doka da oda a cikinsa. [22]

#: Only a few people will find out about your behaviour, [23] <> Saboda haka, kusan za a iya cewa mutane kalilan ne kawai za su iya sanin irin abin da ka aikata a wannan garin [24]

#: and they will encourage you to keep acting this way. [25] <> kuma watakila ma su nemi su karfafa maka gwiwa wajen cigaba da aikata hakan. [26]

#: Sounds evil, right? [27] <> Da alama al'amarin ya munana ko? [28]

#: Now imagine the same scenario, with just one twist: [29] <> To amma misali idan aka ce wannan garin da muke batu akai da kuma duk irin ta'asar da aka yi, [30]

#: everyone you force into sex is a robot. Everyone you shoot in the head is a robot. The people you torture and manipulate and fondle arent actually human. They were created to serve you and to satisfy you and to let you achieve whatever victory you want. [31] <> gari ne da ya kunshi 'yar tsanar Mutum-mutumin da aka kera da halayya irin ta dan adam domin kawai ta biya maka bukata, [32]

#: Does that sound as evil as the first scenario? [33] <> shin ko hakan ya kai munin misalin da muka bayar na farko? [34]

#: Guests are able to do whatever they wish and the robots cant ever retaliate and hurt the human guests. [35] <> Su dai mutum-mutumi komai yawansu ba za su cutar da dan adam ba. [36]

#: This is one of the major ideas being explored in Westworld, [37] <> Yanzu haka dai wannan batu ne yake cin kasuwa a fim din 'westworld'. [38]

#: HBOs newest drama, about a Wild West-themed amusement park [39] <> Shi dai wannan fim ya mayar da hankali ne a kan rayuwa a wurin shakatawa [40]

#: where guests are able to do whatever they wish to thehosts’, or robots, who populate the resort. [41] <> wanda ke cike da 'yar tsanar ta Mutum-mutumi, a inda mutane ko kuma masu yawon bude ido suke yin duk abin da suke so da su. [42]

#: As Bernard (Jeffrey Wright), a programmer, puts it to one of the robots, [43] <> Wani kwararre mai kirkirar Mutum-mutumi da ake kira Jeffrey Wright ya ce " [44]

#: you and everyone you know were built to gratify the desires of the people who pay to visit your world.” [45] <> An kirkiri 'yar tsanar ne domin gamsar da mutanen da suka ziyarce su da kuma biya musu duk wata bukata da suke da ita." [46]

#: Cybersex [47] <> Yin Jima'i ta Intanet [48]

#: Youre always paying for it, darling,” [49] <> "A koyaushe mutane suna biyan kudi domin yin jima'i." [50]

#: Maeve Millay, headmistress of a brothel, tells Teddy (James Marsden). [51] <> In ji Maeve Millay, wata magajiyar gidan karuwai a fim din na 'westworld', yayin da take magana a kan halayyarsu ta 'yar tsana. [52]

#: The difference is our costs are fixed and placed right there on the door.” [53] <> Ta ci gaba da cewa "banbancin kawai shi ne ana kididdige kudin da za a ba mu idan aka sadu da mu kuma a biya nan take." [54]

#: Maeve, played by Thandie Newton, is challenging Teddy to rethink prostitution. Shes suggesting that any woman you make love to will eventually cost you money, but with them there are no hidden costs. [55] <> Abin da Maeve take son nunawa shi ne dole ne ka biya duk wata mace da ka sadu da ita. [56]

#: Maeve is a host. [57] <> Ita dai Maeve, wata 'yar tsana ce [58]

#: Shes engineered to be sexy, and [59] <> wanda aka kirkire ta [60]

#: to seduce any guest whom she senses is looking for a good time. [61] <> domin ta biya wa duk mutumin da ya ziyarci wannan wurin shakatawar bukata ta jima'i. [62]

#: She also seduces those who rejects several robot advances [63] <> Tana kuma jan hankalin mutanen da su ba su da niyyar saduwa da 'yar tsana [64]

#: because he hassomebody realat home. [65] <> sakamakon suna da mallakar mata a gidajensu. [66]

#: Some critics are outraged that Westworld depicts sexual violence [67] <> Ana cewa barin irin wadannan shirye-shirye ya fi domin za su bata tarbiyyar mutane [68]

#: But what doesrealmean? [69] <> Ko akwai Banbancin tsakanin Mace da 'yar tsanar? [70]

#: The robots, right down to their genitals, which we regularly see, look and function exactly like humansdo. [71] <> Bisa tsari halittar da aka yi wa 'yar tsanar mai kama da mutum, tana da farji da ke yin duk irin abin da na 'ya mace yake yi. [72]

#: Their sighs and kisses [73] <> Suna sumbartar masu saduwa da su. [74]

#: and moans [75] <> Suna yin kukan dadin jima'i. [76]

#: and orgasms seem like the real thing. [77] <> Sannan kuma suna nuna gamsuwa ko rashin gamsuwa da jima'i. [78]

#: Some critics are outraged that Westworld depicts sexual violence. [79] <> To amma wasu masu sukar wannan al'amari, suna ganin fim din na 'westworld' yana kokarin bayyana cin zarafin mata ta hanyar jima'i. [80]

#: They focus their rage on the sexual violence perpetrated against Dolores (Evan Rachel Wood), who, like Maeve, [81] <> Suna ganin cewa irin yadda aka ci zarafin 'yar tsanar da aka yi wa lakabi da Dolores a wasan kwaikwayon [82]

#: is starting to have flashes of her past, [83] <> wadda kuma ta fara kokarin tuna abin da maza suka yi mata a baya, [84]

#: which unfortunately contains a lot of sexual violence. [85] <> hanya ce ta cin zarafi ta hanyar jima'i. [86]

#: Literally every single robot in Westworld [87] <> A zahiri, duk wata 'yar tsanar da aka kirkira mai halittun mata a fim din na 'westworld', [88]

#: is at the mercy of the visitorswills. [89] <> to an yi ta ne domin biyan bukatar maza. [90]

#: If thats the case, then in what sense can we say that any sexual acts in the theme park are consensual? [91] <> To sai dai abin tambaya a nan shi ne shin ko ana neman amincewarsu kafin saduwa da su? [92]

#: Beyond the realm of sex, in what sense can we say that any interaction between a host and guest is consensual? [93] <> Baya ga saduwa da irin wannan 'yar tsanar, akwai abubuwa da dama da ake yi musu wadanda alal-hakika ba za a iya yi wa dan adam ba, kamar kisan su da ake yi. [94]

#: One way the parks operators might defend the mistreatment of its hosts is by arguing that their traumas are erased from their memories every night. [95] <> Koma dai wace irin azabtarwa ake yi wa wadannan irin 'yar tsanar ko kuma Mutum-mutumi, a kowane dare, masu kula da wurin shakatawar suna goge komi daga kwakwalwarsu. [96]

#: But that argument is based on the premise that the only reason its wrong to inflict pain on another being is because they will remember it. [97] <> Ana kuma yin hakan ne bisa tunanin cewa abin da ya sanya sabawa dan adam yake da muni shi ne yadda dan adam din yake iya tuna duk abin da aka yi masa. [98]

#: No doubt Westworld will continue exploring questions most of us havent yet thought of. But we shouldnt pretend these questions only belong to the domains of technologists and futurists. [99] <> Babu shakka, abubuwan da wannan wasan kwaikwayon yake kokarin neman sani a kai, ba abin da za a ki mayar da hankali a kai ba ne domin ba wai kawai al'marin ya shafi duniyar kimiyyar fasaha ba ne. [100]

#: As social psychologist Sherry Turkle, [101] <> Wannan ne ya sanya wata masanin halayyar dan adam, Sherry Turkle [102]

#: who investigates our relationship with technology, [103] <> wadda ta yi bincike kan alakar dan adam da kimiyyar fasaha, [104]

#: has pointed out, our conversations about the future shouldnt obsess over what robots will be like. [105] <> fadin cewa bai kamata tunaninmu kan yadda kimiyyar fasaha za ta kasance a nan gaba ba ya takaita ga rayuwar 'yar tsananar Mutum-mutumi ba. [106]

#: Instead, she says, we should think what kind of people we will be, what kind of people we are becoming, every day, [107] <> Ta kara a cewa kamata ya yi a mayar da hankali kan irin mutanen da za mu zama a nan gaba. [108]

#: whether were watching porn, [109] <> Misali masu kallon fina-finan batsa ne? [110]

#: making love to our partners [111] <> Ko kuma masu yawan son biya wa abokan zamansu bukatunsu na jima'i ne [112]

#: Ford claims to understand why humans are willing to pay so much money to kill and have sex with robots. [113] <> Ford ya yi ikrarin fahimtar dalilin da ya sa mutanen suke son kashe mukudan kudi wajen kasha-kashe da yin jima'i da 'yar tsanar, [114]

#: That is, killings are defended with the same argument: its just a game. [115] <> wato saboda ba mutum ba ce. [116]