better

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adjective

Positive
good

Comparative
better

Superlative
best

Positive
kyau

Comparative
mafi kyau

Superlative
mafi kyau duka

 1. The comparative form of good; more good. <> ya fi, suka fi, mafi alheri
  I am a better person than you are. <> Ni mutum ne wanda ya fi ka.
  Better you than he <> Gwamma kai da shi.
  It would have been better <> Ai da ya fi.
  they can explain it much better than I can <> za su fi iya ba ka cikakken bayani
 2. better late than never <> gara a makara da ƙin yi ko zuwa.
 3. (figuratively) the sooner the better <> da zafi-zafi kan buge ƙarfe.
 4. (figuratively) for better or worse <> da daɗi ko ba daɗi

Adverb

Positive
well

Comparative
better

Superlative
best

 1. The comparative form of well; more well.
 2. feeling better in health <> jin sauƙi
  Are you feeling better? <> Ya jiki?
  I feel better today <> Yau na ji sauƙi.
  Feel better <> Allah ya sawwaƙe.
 3. had better do (future event) <> gara, gwamma (wani abu akan wani)
  We had better hurry. <> Ya kamata mu yi sauri. = Gwamma fa mu yi hanzari.
  We'd better not go there <> Gara kada mu je can.

Verb

Plain form (yanzu)
better

3rd-person singular (ana cikin yi)
betters

Past tense (ya wuce)
bettered

Past participle (ya wuce)
bettered

Present participle (ana cikin yi)
bettering

 1. To improve. <> daɗa gyaruwa ko kyautatawa ko ingantawa ko bunƙasa. yi dama-dama.
  I intend to better my situation by going back to school. <> Na yi niyar da na bunƙasa halin da nake ciki ta hanyar komawa makaranta.

Noun

Singular
better

Plural
betters

 1. Another way to spell bettor.
 2. Someone or something who is superior to another.
  I thought I was the best around, but I found my better when I played John.


Google translation of better

Mafi alhẽri, mafi.

 1. (adjective) m <> surgical, happy, lower, believable, terrific, better;