between

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. tsakani <> at, into, across something
    1. "The paper is part of a joint venture between Farm Sanctuary and The Kimmela Center, called The Someone Project," says Marino. [1] <> "Wannan makala aikin hadin gwiwa ne tsakanin gonar Santuary da Cibiyar Kimmela, wanda aka yi wa lakabin "Aikin wani," a cewar Marino. [2]
    2. and placed a field of grain in-between. <> kuma Muka sanya shuka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32


Google translation of between

Tsakanin.

  1. (preposition) tsakanin <> between, among;