bold

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

English Homophones

Adjective

Positive
bold

Comparative
bolder

Superlative
boldest

 1. If someone is bold, that means they are brave and willing to take risks. <> Mutum mara jin tsoro, gabagaɗi, mai gwarzawa, mai jarumtaka, gagarumi, mai ƙarfin zuciya
  It takes a bold man to walk on hot coals. <> Tafiya kan garwashi sai gagarumin mutum.
  That is a bold idea. <> Wannan ra'ayin tayi gabagaɗi.
 2. Bold text is writing that is made with thicker lines. <> Rubutu ko zanen da ke da kauri.
  The first letter in the line above is in bold text. <> Harafin farko na cikin layin rubutun sama a cikin kauri ya ke.

Synonyms


Verb

Plain form (yanzu)
bold

3rd-person singular (ana cikin yi)
bolds

Past tense (ya wuce)
bolded

Past participle (ya wuce)
bolded

Present participle (ana cikin yi)
bolding

 1. To bold text is to make words that are written with thicker lines. <> kaurara - sauya rubutu ya zama mai kauri ko tsoka, zuga, tunzura, harzuƙa.
  On your report, bold your name so it's easier to see. <> Ka kaurara sunan ka a rahoton don ya yi sauƙin gani.


Google translation of boldness

Ƙarfin hali, gabagadi.