breakfast

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. the first meal of the day <> abincin safe, karya kumallo, karin kumallo, bude-baki, kalaci
    To, a lõkacin da suka wuce ya ce wa yãronsa, "Ka kãwo mana kãlãcinmu. Lalle ne haƙĩƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan." <> So when they had passed beyond it, [Moses] said to his boy, "Bring us our morning meal. We have certainly suffered in this, our journey, [much] fatigue." Quran 18:62


Google translation of breakfast

Karin kumallo.

  1. (noun) kalaci <> breakfast;