buga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

buga | bugo | bugi | bugu

 1. beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
 2. ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
 3. jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
 4. ya buga hatimi, watau ya sa tambari
 5. ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
 6. Yin ɗab'i <> to publish, print.
  Sun buga jarida. <> They printed the newspaper.
 7. Yin magana da wani tarho. <> to dial or call someone's phone
  ya buga masa waya. <> he called him on the phone.
 8. ya bugu da giya, watau ya yi maye <> he's drunk
 9. kila
 10. propose, propound, set forth, put forward, present <> gabatar da bayani.
  and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
  Allah presents an example <> Allah ya buga misali = [ 39:29 ] Allah ya buga misali --Qur'an 39:29


Google translation of buga

Print, published.

 1. (verb) print <> buga, ɗab'a; publish <> buga; knock <> buga; hit <> buga, doka; strike <> buga, doka; beat <> buga, duka; blow <> duka, buga; shock <> buga, tura;