buƙata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from bukata)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
buƙata

Jam'i
buƙatoci or buƙatu

f

  1. need, desire, requirement, wish, want <> son samun wani abu.

Verb

  1. sa rai ga samun wani abu. yi nufi ga wani abu. <> setting an expectation, having hope in gaining something, to want.
    I do not want from them any provision, nor do I want them to feed Me. <> Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni. = Ba Na bukatan wani arziqi daga gare su, Ba Na kuma bukatan su ciyar da Ni. --Qur'an 51:57
  2. Buƙata is another way of spelling bukata.
    At some point early humans needed to cover up [1] <> A wani lokaci bukatar rufe jiki da sutura ta taba bijiro wa mutanen da [2]