burtu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
burtu

Jam'i
burtaye

m

a ground hornbill <> tsuntsun burtu
  1. ground hornbill. <> wani tsuntsu mai dogon baki da ake samu a ƙasar Habasa.
  2. (figuratively) deceitful person. <> macucin mutum.
  3. shiga burtu <> disguise yourself; use a clever stratagem.
    Masu kutse a computer na shigar burtu ne kamar yadda Coker yayi a shafukan mutane na dandalin sada zumunta da muhawara na Facebook [1][2]
    Masu shiga burtu <> fraudsters, hackers [3] [4]
  4. kukan burtu; watau kyauta. <> to be given, do good.