business

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
business

Plural
businesses

Tilo
al'almari

Jam'i
al'amura or al'amarori

Tilo
harka

Jam'i
harkoki

 1. (uncountable) Business is the buying and selling of things or services. <> harkar kasuwanci, sana'a ko aikin neman arziki.
  Important discussions with the youth of Nassarawa state on how they go about their day-to-day business. <> Tattaunawa na mussamman da matasan jihar Nassarawa akan yadda suke tafiyar da al’amarorin su na yau da kullum [1]
  I am in the business of catching fish and selling them. <> Ina cikin sana'ar kama kifi da sayar da su.
  The company is a leader in the banking business. <> Kamfanin jagora ne a harkar kasuwanci da kuɗi.
 2. (countable) A business is a group that does business; a company. <> kamfani, ƙungiyar hulɗa da kasuwanci.
  In Audie Chamberlain she found a business partner who is her exact opposite. [2] <> A kamfanin Audie Chamberlain ta samu wani abokin hulda wanda halin su ba iri daya ba. [3]
  small businesses, [4] <> ƙananan 'yan kasuwa, [5]
  Facebook Ads is a service which allows businesses to pay to place advertisements on and around people’s Facebook feeds. [6] <> tallan Facebook wani tsari ne da ke bai wa kamfanoni damar tallata hajarsu a shafukan masu amfani da Facebook. [7]
 3. (uncountable) Business is the things that you have to do. <> harka, al'amari, aiki.
  [ Abraham ] said, "Then what is your business [ here ], O messengers?" <> ( Ibrãĩm) ya ce: "To mẽne ne babban al'almarinku, yã kũ Manzanni!" = (Ibrahim) ya ce, "To ina kuka nufa, ya ku manzanni?" --Qur'an 51:31
  They went on with business as usual. <> Sun cigaba da harkokinsu na yau da kullum.
  We have one more piece of unfinished business to look at before we leave. <> Muna da sauran aiki a gaban mu kafin mu tafi.


Google translation of business

Kasuwanci.

 1. (noun) harka <> case, act, affair, deed, business, fact; aiki <> job, work, activity, function, labor, business;