buzurwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
buzurwa

Jam'i
buzurwoyi

f

  1. Long-haired goat or sheep. <> akuya ko tunkiya mai dogon gashi.
  2. Ɗan buzurwar akuya, ko bai yi gashi koina ba, ya yi a katattari/katara watau guda ga ɗan gada gado. = A child will inherit some of the ways of his father.
  3. {adj. m. & fem.}. Long-haired. e.g. akwiyan nan buzurwa ce; akwiyan nan gashinta buzurwa ne. <> mutum ko dabba mai dogon gashi.
  4. Tanned goatskin with the hair left on, worn as a loincloth usually by wrestlers.
  5. Exclamation of astonishment at hirsuteness of man.