by

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Homophones

Preposition

Preposition
by

 1. a, ta <> in, via, thr
  How will you travel, by car or plane? <> Ta ya za ka yi tafiyar, a mota ko jirgin sama?
  She sent it by air <> Ta aiko ta jirgin sama.
 2. near or next to. <> kusan, kusa da
  The mailbox fell down by our car. <> Akwatin wasiƙu ya faɗi kusa da motar mu.
 3. at some time before (the given time). <> kafin wani lokaci
  Be back by ten o'clock! <> Ki dawo kafin ƙarfe goma!
 4. with <> tare da, da, ga
  He explained it to me by giving me an example <> Ya bayyana min da wani misali.
  It is made by hand <> An yi shi da hannu.
  I swear by God <> Na rantse da Allah