cakuleti

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
cakuleti

Jam'i
babu (none)

Singular
chocolate

Plural
chocolates

Chocolate.jpg

m

 1. wata irin alawa mai taushi wadda Turawa suka zo da ita.
 2. Cakuleti is another way of spelling cakulet.


Example sentences of chocolate

 1. chocolate <> cakulati, chakulan, alewar/alawar chakuleti.
  1. We then excluded all vegans, vegetarians and men who ‘like’ chocolate. [1] <> Sai kuma muka ce ban da duk wadanda ba sa cin nama da kuma wadanda ke son alawar cakulati. [2]
  2. substances that also occur naturally tea, coffee, and chocolate. [3] <> wadanda ake samu a ganyen gahawa da kuma chakulan. [4]
  3. I need this chocolate, for biological reasons! ‒ that's not the case. [5] <> ina bukatar wannan alewar chakuleti ne ba don saboda wasu dalilai na jiki ba. [6]
  4. One common justification for chocolate cravings, [7] <> Wani fitaccen dalili da ya na tsananin sha'awar alewar chakuleti, [8]
  5. We then excluded all vegans, vegetarians and men who ‘like’ chocolate. [9] <> Sai kuma muka ce ban da duk wadanda ba sa cin nama da kuma wadanda ke son alawar cakulati. [10]

Google translation of cakuleti

Cakulati, candy.