ciwo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
ciwo

Jam'i
ciwace-ciwace or cuce-cuce or ciwurwuka or ciwurwuta

m

  1. illness, disease <> rashin lafiya
    Ciwon sukari <> diabetes
  2. injury, pain, ache <> rauni
    Ya ji ciwo a ƙafa. <> He sustained an injury on his leg. = His leg hurts.
  3. something disheartening, discouraging <> ɓacin rai.
  4. wata irin mujiya.
  5. san ciwon kai <> be responsible.

Noun 2

Tilo
ciwo

Jam'i
babu (none)

m

  1. wani irin tsiro mai kanannnaɗe bishiya, yana kuma da ƙaro ko danƙo da 'ya'ya waɗanda ake ci.