colleagues

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
colleague

Plural
colleagues

  1. The plural form of colleague; more than one colleague. <> abokan aiki.
    1. Take, for instance, a suite of papers published over the last decade by Rosa Rugani at the University of Padova, Italy, and her colleagues. [1] <> Alal misali akwai makalun da aka wallafa shekaru 10 da suka gabata na Rosa Rugan ta Jami'ar Padova da ke Italiya, tare da abokan aikinta. [2]
    2. He and colleagues tested children born of mothers that often versus never consumed garlic during late pregnancy. <> Shi da abokan aikinsa sun gwada jariran da iyayensu ke yawan cin tafarnuwa da wadanda ba sa ci sam a watanni ukun karshe na cikinsu. --bbchausa_verticals/082-baby-learning


Google translation of colleagues

Abokan aiki.