contact

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. taɓa, tuntuɓa / tuntuɓe, shafa / shafe, tambayi ko kira wani
    contact us <> tuntuɓe mu

Noun

Singular
contact

Plural
contacts

  1. mutumin hulda
    Yet many people have little or no contact with the birds – at least, not while they are alive. <> Sai dai mutane da dama ba su cika hulda da tsuntsayen ba, musamman a lokacin da suke raye.


Google translation of contact

Lamba.

  1. (verb) taɓa <> touch, infect, contact, feel;
  2. (noun) hulɗa <> contact, dealings;