da'ira

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun/Verb

Tilo
da'ira

Jam'i
da'irai or da'irori

f

  1. circle <> kewaye ko ƙawanya.
    Sojoji sun yi wa gari da'ira. <> The soldiers circled the town.
  2. wata irin riga mai kewayayyen wuya. <> a circle neck shirt.