dabino

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
dabino

Jam'i
dabinai or dabinuwa

Singular
date

Plural
dates

m

  1. wata irin doguwar bishiya mai kama da giginya mai 'ya'ya ƙanana masu zaƙi da ƙwallo a ciki. <> date palm tree.
  2. 'ya'yan wannan bishiyar <> date