daga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
See also ɗaga

Preposition

Preposition
daga

 1. from, among, in - arising out of... <> kalma mai nuna tsakanin nisan wani wuri zuwa wani, ko wani lokaci zuwa wani
  1. sun yi tafiya daga Kano zuwa Jigawa <> They traveled from Kano to Jigawa
  2. Ina aiki tun daga safe zuwa azahar. <> I've been at work from this morning up until noon.
  3. Kuma daga kome mun halitta nau'i biyu = Kuma muka halitta kome nau'i biyu (na miji da mace) <> And in everything have We created opposites, so that you might bear in mind [that God alone is One]. --Quran/51/49

Noun 1

Tilo
daga

Jam'i
dagage

dagā f ‎(plural dagage)

 1. bangle-charm (worn on the upper arm or wrist)

Noun 2

dāgā f

 1. struggle, battle


Google translation of daga

From.

 1. (preposition) from <> daga; by <> da, kafin, daga, zuwa;
 2. (verb) brew <> daga;