dagargaza

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

See also dagargaje

f

  1. shredding, shreds, demolishing <> cinye abu gaba ɗaya; lalacin abu ko rugurguzawar shi. cin abu da yawa da yin kaca-kaca da shi.
  2. demolish, flatten a building. <> lalata abu da yawa ko rugurguza shi musamman gini.
  3. Dagargaza is another way of spelling dagargaje. dagargaji.
  4. eat a large quantity of some food. <> cin abu da yawa da yin kaca-kaca da shi.