daji

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
daji

Jam'i
dazuka or dazuzzuka

m

  1. the jungle, swamp, forest, wild. <> makeken fili da babu gidaje ko gonaki, wanda yake cike da bishiyoyi da namun daji.