damuna

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from damina)
Jump to: navigation, search

f

  1. rainy season, summer time. <> wani yanki na yanayin shekara lokacin da ruwan sama ke sauka
  2. mutum ko wani abu mai albarka <> someone or something that is full of blessings.
    Damuna da ma na yi da na samu.
  3. Damuna biyu - watau amfanin gona da ake samu sau biyu a shekara. <> quick growing crop of which two harvest can be had in one season.
  4. Damuna kusa - busasshiyar gyaɗa ko gujiya da akan jika a dafa a farkon damuna. <> dry peanuts that are soaked at the beginning of the rainy season.
  5. Damuna ta kama-yaro - wani irin ciwon da ke kama jarirai.
  6. ɗan damuna - wani irin ciwon da ke kama ɗan yatsa.
  7. wani irin ƙwaro mai launin ja da sheƙi wanda ganin sa shi ne alamar cewar damuna ta kankama