damisa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

f

  1. leopard, tiger, jaguar <> wata babbar dabbar daji mai jiki dabbare-dabbare mai zafin faɗa da mugunta, tana da kama da mage.
  2. Damisa is another way of spelling damishi.
  3. damisar ruwa: wani irin kifi mai zanen jiki kamar damisa.
  4. kirarin da ake yi wa mafaɗacin mutum.

Google translation of damisa

  1. (noun) leopard <> damisa; panther <> damisa;