damuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from damuwar)
Jump to: navigation, search

f

  1. bother, irritation, trouble, nuisance, worry, concern, distress, discomfort
    1. The hens again showed signs of concern when chicks were placed in the "dangerous" box, [1] <> Sai kajin su nuna alamun damuwarsu ga halin da 'yan tsaki ke ciki a wani akurki "mai hadari," [2]
    2. rather than simply reacting to signs of distress in the youngsters. [3] <> sabanin daukar mataki kan alamun damuwar masu tasawa. [4]
    3. Wajibi ne ‘yan Jaridu su sami cikakken ilimin wannan cuta da sahihiyar hanyar watsa labarai masu sosa rai ga jama’a ba tare da sun firgita ko damuwa ba. <> it has become crucial to equip journalists with adequate knowledge about the disease, and methods of sharing life-saving information with the public without frightening or worrying them. [5]
  2. abin damuwa <> something worrying, concerning.

Google translation of damuwa

Worried, concern.

  1. (noun) worry <> damuwa; trouble <> damuwa; inconvenience <> damuwa;