dare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
dare

Jam'i
darurruka or darrai or daraye

Singular
night

Plural
nights

Flickr - Whiternoise - Paris from Tour Montparnasse, Nighttime

m

 1. Dare is the Hausa word for night. <> lokaci mai duhu da ke biyowa bayan faɗuwar rana.
  They used to sleep but little of the night, <> Sun kasance a lõkaci kaɗan na dare suke yin barci. = Ba safai ba suke yin barcin dare dukanta ba. --Qur'an 51:17
 2. daren kure; watau matsala mai wuya. <> a difficult matter.
  Kumafa idan Tayi Daren Kure Zaku Iya Ganin su Acikin Jam'iya Daya. [1]
  Kullum suna tsinewa shugabanni da sunan basu bin turbar musulumci amma gashi yau tayi daren kure sun kyale musilmai sun walilta arna a kansu wajen ... [2]

Verb

 1. yi ƙuru - watau kutsa kai cikin hatsari.
 2. jinkirin aukuwar wani abu <> pausing, delaying.
  Girki ya yi dare.
 3. tarwatsewar wani abu. <> the implosion of something.
 4. yagewar tufa <> the ripping of clothing.


Google translation of dare

kalubalanta.