ɗauka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from daukar)
Jump to: navigation, search

Verb

ɗauka | ɗauki | ɗauko | ɗauke

  1. cira ko ɗaga abu ko ɗora abu sama <> to pick up, to lift, carry, take on.
    ya ɗauki kaya a kanshi (ɗigirgire). <> He carried a load on his head.
    And those [ clouds ] carrying a load [ of water ] <> Sa'an nan da girãgizai mãsu ɗaukar nauyi (na ruwa). = Sa'an nan da giragizai masu daukan ruwa. --Qur'an 51:2
    Sunfish are egg-carrying champions. [1] <> Mai jegon makeken kifin nan da ake kira Sunfish tuni tana ɗauke da ɗan tayin wani kifin [2]
  2. to adopt a viewpoint or point of view; to have a thought or take up something.