dawwama

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. tabbatawa cikin hali babu canji; tabbata a kan wani abu <> abiding in an environment or situation without change, to abide, to remain in; permanence
    Za kuma su dawwama a cikinsa har abada. <> In which they will abide in it forever. (Quran 18:3)
    To sai dai fa duk wadannan matsalolin da da rashin bacci ke haifar wa, ba sa dawwama. <> Still, all the havoc wreaked by a bout of insomnia or a few all-nighters does not seem permanent.

Alternate spelling: dauwama

Related


Google translation of dauwama

Forever, immortality.