down

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation

Adverb

 1. (vertical direction) a ƙasa
 2. (sum of money <> na kuɗi) saka kuɗi don siyan wani abu
  I put $10,000 down for my house, <> Sai da na saka adiba na $10,000 don siyan gida na.

Preposition

Preposition
down

 1. Toward the earth, away from the sky. <> faɗi, faɗo, faɗuwa, faɗawa
  What goes up on earth must fall down. <> Duk abin da ya tafi sama a duniya, dole ya faɗo
 2. Toward the bottom. <> Zuwa ga ƙasa
 3. Towards a smaller price, number, amount, etc. <> raguwar farashi ko wata lamba
  I'm going to buy a computer once prices go down. <> Zan sai kwamfuta idan farashin ya sakko

Synonyms

Antonyms


Google translation of down

Ƙasa, saukar.

 1. (adverb) a ƙasa <> below, down, beneath, underneath;