dutse

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
dutse

Jam'i
dutsuna or duwatsu or duwarwatsi or duwarwatsu

Singular
stone

Plural
stones

Singular
rock

Plural
rocks

  1. (countable) A stone is a hard, solid piece of earth. <> dunƙulallen abu mai tauri da ƙarfi da ake samu a ƙasa.
    I do not have a hammer but I will use a stone to hammer the nail. <> Ban da guduma amma dai na yi amfani da dutse na daki ƙusar.

Singular
mountain

Plural
mountains

  1. tudu mai tsayi.

Google translation of dutse

Mountain, stone.

  1. (noun) mountain <> dutse, tudu; stone <> dutse; rock <> dutse; boulder <> dutse; cliff <> dutse;