employee

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
employee

Plural
employees

Tilo
ma'aikaci

Jam'i
ma'aikata or ma'aikatai or masu aiki

hoton masu aiki kala-kala <> picture of various employees
  1. An employee is someone who works for a company or another person. <> mutumin da yake yin aiki ana biyan sa albashi, lebura.
    He is an employee of this store. <> Ma'aikacin wannan kantin ne.
    I was declared "employee of the month" by my boss.
    I was at lunch with my fellow employees. <> Na tafi cin abinci ne da abokunan aiki na ne.

Related words


Google translation of employee

Ma'aikaci.

  1. (noun) ma'aikaciya <> employee, operator, worker; ma'aikaci <> employee, worker, operator;