face

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Pronunciation

fa·che

Conjunction

 1. face kalma ce mai nuna togewa, watau sai dai ko illa <> except; with the exception of...; other than
 2. especially, let alone.
  Da ƙyar ma na ke iya aikin dare da abokin aiki ma face ni kaɗai. <> I have a hard time working the night-shift let alone by myself.
 3. fyata

English

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
face

Plural
faces

Tilo
fuska

Jam'i
fuskoki

 1. fuska - sashen kan mutum wurin da ido, hanci, da baki suke. Also pronounced sometimes as huska. <> (countable) A face is the front part of the head.
  His face was red with embarrassment.
 2. lie face down <> kwanta rub da ciki

Verb

Plain form (yanzu)
face

3rd-person singular (ana cikin yi)
faces

Past tense (ya wuce)
faced

Past participle (ya wuce)
faced

Present participle (ana cikin yi)
facing

 1. yi fuskanta, fuskanci abu , yi kallo, yin tozali <> to meet, met someone
  the post office faces the station <> gidan waya na kallon tashar.


Google translation of face

Fuska.

 1. (noun) fuska <> face, range;