fact

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
fact

Plural
facts

 1. gaskiya, tabbataccen abu <> (countable & uncountable) A fact is something that is true.
  That is not just my idea, it is a fact. <> Haka ba ra'ayi na ne ba kawai, gaskiya ce.
 2. dahir, tabbataccen bayani <> A fact is a piece of information.
  He collects little-known facts.
  Ko ma dai yaya zata kaya, bangarorin biyu sun dukufa wajen yakin neman zabe, da kokarin ganin magoya bayansu sun fito sun jefa kuri’a, domin wannan shi ne dahir [1]
  I don't know that for a fact <> Ban san tabbacinsa ba.
 3. in fact, actually <> a kan gaskiya, dai, alhali kuwa
 4. the fact of the matter... <> haƙiƙanin/ainihin magana shi ne...
 5. with the fact that... <> da cewa, kan cewa
  And yet, nobody can argue with the fact that we are all born, like Gough, without clothes. [2] <> Kuma har yanzu babu wanda zai iya yin jayayya kan cewa ba haka aka haife mu ba, kamar Gough, ba tare da sutura ba. [3]

Related words


Google translation of fact

 1. (noun) harka <> case, act, affair, deed, business, fact; al'amari <> thing, problem, fact;