faɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from fad'a)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
faɗa

Jam'i
faɗace-faɗace

faɗa

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

m

 1. fight, brawl, quarrel, scrape <> rigima da tashin hankali tsakanin wasu.
 2. argument, quarrel


Verb

faɗa | faɗi

 1. speak, mention, says, tell <> gaya, maganta, ce.
  Ya faɗa cewa ba zai zo ba <> He says that he will not come.

Verb 2

faɗa | faɗi | faɗo | faɗe

 1. suɓuta daga sama zuwa ƙasa. <> fall, fell, drop, decrease
 2. far ma <> go off on someone, sudden outburst.
  ya faɗa ni faɗa.
 3. to fail
  Na faɗi a jarabawar ajin falsafa. <> I failed my philosophy test.
 4. ɗarsa
  wata dabara ta faɗo masa.