fadanci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from fadancin)
Jump to: navigation, search

m

  1. flattery, manner of a courtier. insincerity, sycophancy (ɗan fadanci = sycophant) <> daɗin baki da zuga da nufin neman shiga ga wani babba.
    Gwamnatinmu ba ta bukatar fadanci inji Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari [1].
  2. zaman gaisuwa da ake yi a fadar sarki. <> A royal or high-class meeting of pleasantries.