faifai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Tilo
faifai

Jam'i
fayafayai or fayafai

Singular
disc

Plural
discs

m

  1. A vinyl phonograph / gramophone record. <> faifain garmaho; kewayayyen abu na roba wanda magana ke fita daga jikinsa idan an ɗora shi a kan garmaho. Waƙar da aka yi a kan faifan garmaho.
  2. kewayayyen murfi musamman wanda aka saƙa da kaba da ake rufe tukunya ko abinci da shi
  3. musical album