fall

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

Plain form
fall

Third person singular
falls

Simple past
fell

Past participle
fallen

Present participle
falling

 1. faɗi, faɗuwa, faɗo, faɗa
 2. sauka, sauko/sakko, yi ƙasa, raguwa
  Before the first rain falls. <> Kafin ruwan fari ya sauko.
  The prices have fallen. <> Farashi ya sakko.
  The rise and fall of prices. <> Hawa da saukar farashi.
  His work has fallen off. <> Kyan aikinsa ya ragu.
 3. to fall in disgrace <> ɓata kai
 4. to fall into difficulty. <> shiga wahala
 5. fall off <> faɗo daga, ɓalla
  The book fell off the shelf. <> Littafin ya faɗo daga kanta.
 6. (of hair, leaves) fall out of something <> zuba/zubewa, faɗo daga cikin wani abu
  They all fell out of the canoe. <> Dukansu sun faɗo daga cikin kwalekwale.
 7. (of time) fall on... <> kama
  Sallah falls on Monday. <> Hutun Sallah ya kama ran Litinin.
 8. (attack) fall upon something/someone <> faɗa/far wa
  Suddenly, the lion fell upon the goat. <> Nan da nan, sai zakin ya far wa akwiyar.
 9. (come apart) fall apart <> ruguje, ɓaɓɓalle, wargaje
 10. fall asleep <> yi barci
 11. fall behind <> bari a baya
  I've fallen behind in my payments <> An bar ni a baya wajen biyan bashi.
 12. fall short <> yi ƙasa, kasa, gaza
  The rain falls short every year. <> Ruwan sama yakan yi ƙasa kowace shekara.
  The money fell short. <> Kuɗin sun gaza.

Noun

Singular
fall

Plural
falls

 1. yanayin kaka watau ƙarshen damina. Lokacin da amfanin gona ya nuna. <> Fall is the name for autumn used only in North America, named after the falling of leaves during the season. It is the season when the weather is getting colder, after summer and before winter.


Google translation of fall

fada.

 1. (noun) kaka <> autumn, grandfather, grandmother, fall, harvest;
 2. (verb) faɗi <> fall, predict;