famfo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna / Noun

Tilo
famfo

Jam'i
famfuna

Singular
pump

Plural
pumps

m

  1. bututun da ake murɗawa a ɗebi ruwa. <> A pump is a machine for making water move.
  2. famfon mai <> fuel pump
  3. famfon taya - abin hura iska a taya <> tire pump.
  4. gidan wanka mai shaya da ake biya <> bathhouse
  5. sirinjin da ake d'ura wa marar lafiya abinci ta cikinsa, ko abin da ake matsawa don iska ta had'e da magani ko turare ko ruwa ko mai don su fito. <> syringe used for feeding the sick.